Labaran YauNEWSTrending Updates

Wahala: Sultan, Shugaban CAN Sunyi Kira Da A Kawo Karshen Zanga-zanga

A baya rahoto me kwari tazo cewa Majalisar Inter-Religious Council (NIREC), karkashin jagorancin Sultan, Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci (NSCIA), Alhaji Muhammad Sa’adu Abubakar III, tare da Archbishop Daniel Okoh.

Bisa ga irin al’amura dake faruwa cikin zanga-zangar, kasancewar wasu ‘yan daba na amfani da hakan domin issar da ta’adaccinsu.

Rahoto yazo cewa ana zargin kungiyar boko haram ko ISWAP da kai wata babban hari a jihar Borno wanda yayi sanadin rayuka 4 da rauni sama da talatin (30).

Bayan samun fashe fashe da sace sace da wasu ‘yan ta’addan suka gabatar a wasu jihohi a arewacin najeriya.

Shugaban kungiyar Kiristocin Najeriya CAN, ya yi kira da a gaggauta kawo karshen zanga-zangar #EndBadGovernance a fadin kasar.

An yi wannan roko ne a ranar Juma’a a cikin wata sanarwar hadin gwiwa mai dauke da sa hannun Babban Sakataren Hukumar NIREC, Prof. Cornelius Omonokhua.

Join Our:  WhatsApp Group  |  Telegram

Watch African Stories

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button