A ranar talata, 23 ga watan yuli ne mataimakin shugaban kasa ya bada tabbabcin umurnin da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayar don bada tallafi wa kananan yan kasuwa a jihar Jigawa.
Kashim shettima ya kai ziyara cikin garin Dutse dake Jigawa domin isar da sakon aiwatar daga umurnin shugaban kasa.
Ya bayar wa masu yada labarai bayanin ne da yawun shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, yace lallai shugaban kasa ya gama tsara tallapin harma ya sake umurnin zartarwa wanda shiya bama shettiman daman isar wa ga ‘yan jihar Jigawa.
Yayi nuni da cewa kowani karamin dan kasuwa dake garin Jigawa na cikin wanda zasu fara samun wannan tallafi Na ₦150,000 daga gwamnatin tarayya.
Jihar jigawa itace jiha ta farko wanda yan kasuwanta zasu shaana da tallafiin na farko domin farfado da hayyacin ‘yan kasuwan Jihar da kasa baki daya.
Yace wannan tallafawa zata kasance kyauta ne ga wanda suka amfana da ita, babu bashi akan kowanni dan kasuwa daya bunkasa jarin.
Zuwan Mataimakin Shugaban Kasa Jigawa Da Umurnin Tallafin Kasa
@kashim_shettimatv Vice President, Sen. Kashim Shettima arrives Dutse, Jigawa State for the Expanded National MSME Clinic, holding at the Malam Aminu Kano Triangle, Dutse. The Vice President will also commission Solar Powered 10 Hectares Irrigation Farm, Madobi; 120KVA Solar Plant at Dutse Central Market, and the Jigawa State Empowerment Solar Kiosks (State Project).