FootballLabaran Yau

Players Da Suka Ci Kwallaye A Kowani Minti Na Wasa Daga 1-90 Da Kari

Players Da Suka Ci Kwallaye A Kowani Minti Na Wasa Daga 1-90 Da Kari

A duk duniya da kuma record na kwallon kafa gaba daya, wannan na daya daga cikin record din da tsirarun players ne suka samu dama cimma shi. Duk da cewa wasu players sun buga kwallo na alfahari kuma sunci kwallaye kala kala a kuma lokaci daban daban, amma yan wasa 3 ne kacal ke da record din cimma shi a duk duniya.

Wani abun gani shine babban dan kwallon duniya sananne wajen zara kwallaye wato Lionel Messi yazo daf da cimma wannan buri amma kash sai dai har yanzu be samu daman cikawa da sa kwallo a raga cikin minti 1 ba.

Messi yaci kwallaye tun daga minti 2 zuwa 90 da kari, amma na minti daya daga fara wasa ne ya zamo masa cikas duk da cewa har yanxu yana buga kwallo, muna dubi da ganin wannan kokari nashi dan cimma wannan buri.

DOWNLOAD MP3

Ka san cewar ya yi rawar gani a wasanni da yawa kuma ya zabga kwallaye musamman a mintunan karshe na wasan wanda sune masu abin kallo gami da irin nasaran da tazo da ita.

Players Da Suka Ci Kwallaye A Kowani Minti Na Wasa Daga 1-90 Da Kari

Cristiano Ronaldo

DOWNLOAD ZIP

Players Da Suka Ci Kwallaye A Kowani Minti Na Wasa Daga 1-90 Da Kari
Players Da Suka Ci Kwallaye A Kowani Minti Na Wasa Daga 1-90 Da Kari

Cristiano Ronaldo ne player na farko da ya fara samun cimma wannan record din kuma ta faru a can baya a shekara ta 2014 wanda ya samu cimma wa da cin kwallo a minti 7 da fara wasa, wanda ya saka kwallon ne a ragar Atletico Madrid wanda ya bashi ikon zama na farko da cimma wannan.

Players Da Suka Ci Kwallaye A Kowani Minti Na Wasa Daga 1-90 Da Kari
Players Da Suka Ci Kwallaye A Kowani Minti Na Wasa Daga 1-90 Da Kari

Ronaldo ya kasan ce ya jefa kwallaye guda 847 a raga cikin gaba daya wasansa da ya buga guda 1177, sannan ya bayar anci wato (assist) guda 238.

Ku kalli Video na Manyan kwallayen da Cristiano Ronaldo ya saka a raga a gaba daya cikin wasannin sa daya buga.

Check Out Cristiano Ronaldo Top 20 Legendary Goals belw:

————————————————————————————————————————–

Zlatan Ibrahimovic

Players Da Suka Ci Kwallaye A Kowani Minti Na Wasa Daga 1-90 Da Kari
Players Da Suka Ci Kwallaye A Kowani Minti Na Wasa Daga 1-90 Da Kari

Ibrahimovic shine dan wasan daya biyo bayan Ronaldo a wannan feji na record wanda su 3 ne kawai ke da shi, Zlatan Ibrahimovic ya buga wasanni guda 370 ya ci kwallaye guda 496.

Ya samu cimma wa ne a shekara ta 2021 lokacin da yakoma buga wa kungiyar Ac Milan dake Italy, a yayin da ya samu jefa kwallo a ragar Fiorentin cikin minti 9 da fara wasa wanda ya cimma masa record din saka kwallo a raga cikin kowani minti daga 1-90+ da kari.

Players Da Suka Ci Kwallaye A Kowani Minti Na Wasa Daga 1-90 Da Kari
Players Da Suka Ci Kwallaye A Kowani Minti Na Wasa Daga 1-90 Da Kari

Ga manyan kwallaye da Ibrahimovic yaci a gaba daya wasannin da ya buga masu zafi wand zaku gani a fili irin kwarewar sa a zara kwallo a raga.

Check Out Zlatan Ibrahimovic All 90 Goals for Ac Milan Video below:

————————————————————————————————————————–

Luis Suarez

Players Da Suka Ci Kwallaye A Kowani Minti Na Wasa Daga 1-90 Da Kari
Players Da Suka Ci Kwallaye A Kowani Minti Na Wasa Daga 1-90 Da Kari

Luis suarez sananne ne wurin jefa kwallo a raga, ya kasan ce maciyin raga a gaba daya career sa na kwallo, babban matsala ne a cikin kowani minti suarez ya samu dama mai kwari, kawo result abu ne me sauki a gunshi.

Suarez ya buga wasa guda 328 kuma ya samu jefa kwallaye guda 459 a cikin career sa na gaba daya. Shine player na 3 da ya samu cimma wannan record na kwallon kafa a gaba daya duniya. Suarez ya samu cimma wa a wasan da ya samu zara kwallon a raga cikin minti 78 a shekara ta 2021 cikin wasansu da Getafe.

Players Da Suka Ci Kwallaye A Kowani Minti Na Wasa Daga 1-90 Da Kari
Players Da Suka Ci Kwallaye A Kowani Minti Na Wasa Daga 1-90 Da Kari

Wannan ne ya cika wa Suarez buri na samun wannan record din wanda shine na uku a gaba daya duniya na kwallon kafa da ya ke da shi.

Ga wata video ta Suarez yanda yake ka can cana raga ta kowani fanni kuma sune kwallayen sa da suke da matukar zafi a cikin kwallaye da kuma wasannin da yayi.

Check Out Luis Suarez – Best Goals Ever video below:

————————————————————————————————————————–

See Also

5 Most Dangerous Strikers In The Premier League 2023

Jurgen Klopp Expressed His Feelings And Best Views On Guardiola

Pep Guardiola Responds To The Forth-Coming Great Battle Against Liverpool On 16th

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button