
ALLAH Ya Yi Rasuwa Wa Na’ibin Limamin Babban Masallacin Gwallaga A Bauchi Rasuwa A Yau 16 Ga Watan 10
ALLAH Ya Yi Rasuwa Wa Na’ibin Limamin Babban Masallacin Gwallaga A Bauchi Rasuwa A Yau 16 Ga Watan 10.
Innalilla wa inna ilaihi raji’oon
Na’ibin Limamin Masallacin Gwallaga kuma limamin masallacin Awala, Na Bauchi ya rasu a ranar yau 16 ga watan goma.
Wanda akayi Sallar Janaza a yau Lahdi 5:00 na yamman a Masallacin Gwllaga Bauchi in sha’allah
Allah ya jikan Malam Isa Umar ya masa Rahama ya kai haske kabarin ya dayyaba zuriyarsa.
Ameen
Allahu Akbar Mutuwa rigar kowa.
Da sallolinka da hudubarka za mu ringa tunaka
Allah ka sa mu rabu da Duniya lafiya sannan mu cika da imani ameen