Labaran TuranciNEWSTrending Updates

Sabon Aure Ta kar Mijinta Har Lahira A Jihar Neja

Kungiyar 'yan sanda sunyi barazana akan sabbin aure dake halaka iyalen su

Jaridar Legit ta kuma ruwaito cewa, hukumar ‘yan sanda ta tabbatar da cewa sabuwar matar da tayi aure da mijinta a jihar Neja ta tura shi zuwa kabarinsa.

Rahotanni sun ce sabuwar amaryar ‘yar shekara 20, Aisha Aliyu, ta kashe mijinta ne da tsakar dare saboda wata ‘yar rashin fahimta kafin wayewar gari.

Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Neja, DSP Wasiu Abiodun, ya tabbatar da faruwar lamarin ta wata sanarwa.

Hukumar ‘yan sanda sun mai da martani ga mata masu kashe mazajensu, snuce abun ya wuce gona da iri. Bayani yazo musu da cewa abin yawuce hankali ya dauka ana zanrgin ko wata cuta ne dake damin ‘yan mata.

Karin Bayani na nan tafe……


Discover more from Labaran Yau

Subscribe to get the latest posts sent to your email.

Join Our:  WhatsApp Group  |  Telegram

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Discover more from Labaran Yau

Subscribe now to keep reading and get access to the full archive.

Continue reading