Zafafan Hotunan Hussaini Danko Dasuka Gigita Media
A yau ne social media da kure tsanani gurin gigita kan irin kyawawan hotunan shaukin soyayya na makura daga babban mawakin nan na harshen Hausa wat me suna Huassaini Danko.
Hotunan na kunshe da shi tare da kyakkyawar matan dake tashen tasiri a rayuwan sa a fagen soyayya, hotuna tauraron ya rikirkita social media gami da irin sanin kalaman da ya iya na soyayya a cikin baitikan shi.
Da tsanani shaukin soyayya tattare da su na cikin farin ciki, idan kayi dubi zaka ga tsananin shakuwa na soyayya a cikin fuskokin su, mutane da masoyansa musamman mata, suna nuni da cewa lallai iya hotunan shi sun tabbatar da baitukan sa na wakoki ba fadi bane, ya kasance gwani a soyayyan, wakan da kuma Hotuna.
Zafafan Hotunan Hussaini Danko Dasuka Gigita Media
Video Kan Karin Auren Hussaini Danko Da Kuma Pre Wedding Pictures
Check Out Hussaini Danko Zai Kara Aure News Video Below:
Ku Shaida Da wannan Video nashi wurin iya tsara zance da kuma soyayya.
Hussaini Danko Latest Love Song Video
Check Out Hussaini Danko Sabuwar Wakar Kujerar So Video Below: