Jawabin Sabon Shekara Na Shugaban kasa Tinubu
Daga Fadar Shugaban Kasa
Ranar 1 ga watan Junairu Shekarar 2024 Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu zai yi jawabi wa kasa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai yi jawabin sabon shekara a Akwatin Radio da Talabijin na ranar Litinin 1 ga watan Junairu 2024 da karfe 7 na safe.
Gidan Talabijan, radio da sauran manhajar labarai zasu iya haduwa domin bayyana jawabin wa kasa daga gidan talabijan na kasa NTA da kuma gidan radio na kasa Radio Nigeria.
Sanarwa
Mai bada shawara wa shugaban kasa kan Zantarwa
31 Ga watan Disamba 2023