FootballLabaran Yau

Almeria Sun Karbi Kashi Wa Wajen Real Madrid Da Kwallo 3 Da 1 A Filin Power Horse Stadium

Almeria Sun Karbi Kashi Wa Wajen Real Madrid Da Kwallo 3 Da 1 A Filin Power Horse Stadium

Yayi tsalle iya kokarinsa amma bai samu cirewa ba, Real Madrid sunje Power Horse Stadium sun dawo da maki uku.

Real Madrid taje bakunta neh gidan Almeria, inda a minti 3 na farko dan wasan Almeria “Lucas Robertone” ya buga kwallo zuwa gaban gidan Real Madrid, wadda “Sergio Arribas” ya samu a sama, ya shigarda ita ragar Madrid da kayi.

Bayan hare-haren da Madrid suka kai wa Almeria basu samu cin kwallo ba,
A minti 19, “Jude Bellingham” ya saka kwallo a ragar Almeria, saboda dan sakewa da sukayi kadan a tsaron gidan.

DOWNLOAD ZIP/MP3

Almeria Sun Karbi Kashi Wa Wajen Real Madrid Da Kwallo 3 Da 1 A Filin Power Horse Stadium
Almeria Sun Karbi Kashi Wa Wajen Real Madrid Da Kwallo 3 Da 1 A Filin Power Horse Stadium

A minti 45+5, VAR ta kashe cin da “Toni Kroos” ya jefa a ragar Almeria, saboda “Dani Carvajal” ya taka kafan “Sergio Akieme” a sakanni kadan kafin cin kwallon.

“Chumi” ya karbi yelon kati a minti 59, lokacinda ya jawo rigar “Vinicius Junior” harya kaishi kasa.

Almeria Sun Karbi Kashi Wa Wajen Real Madrid Da Kwallo 3 Da 1 A Filin Power Horse Stadium
Almeria Sun Karbi Kashi Wa Wajen Real Madrid Da Kwallo 3 Da 1 A Filin Power Horse Stadium

“Jude Bellingham” ya sake jefa kwallo cikin ragar Almeria a minti 60, wadda “Toni Kroos” ya bugo masa ta sama, shikuma yasa mata makauniyar kayi. Wannan ita ne tazama kwallon sa na biyu a wasan.

Almeria Sun Karbi Kashi Wa Wajen Real Madrid Da Kwallo 3 Da 1 A Filin Power Horse Stadium
Almeria Sun Karbi Kashi Wa Wajen Real Madrid Da Kwallo 3 Da 1 A Filin Power Horse Stadium

Almeria sunkai hare-hare bayan ci na biyu da aka musu, amma basu samu dama ba.

Real Madrid kuma sunkai hari guda daya a minti 73 wadda ta samu shiga raga. Bellingham ne ya bawa Vinicius kwallon a gaban gidan Almeria, sai Vinicius ya buga ta da karfi, amma sai ta shafi jikin dan wasa mai tsaron gida “Chumi” wadda hakan ne yasa kwallon tayi tsayi wa gola yayi tsalle iya kokarinsa amma bai samu cirewa ba.Real Madrid sunje Power Horse Stadium sun dawo da maki uku.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button