EntertainmentLabaran Turanci

Dan Wasan Kwaikwayon Nollywood Yul Edochie Ya Rasa Babban Dansa

Dan Wasan kwaikwayon Nollywood Yul Edochie ya rasa babban dansa

Shahararren dan wasan kwaikwayon Nollywood Yul Edochie ya rasa dansa ranan laraba. Wani na kusa dashi jarumin ya fadawa dailytrust cewa, dansa Kachichukwu ya fadi ne a yayin da yake wasa buga kwallo ya Kuma rasa ransa.

Yul Edochie Da Babban Dansa

Bayan ya fadi, akayi wuff dashi zuwa asibiti a yayin da yake kwance ba hayacinsa ba. Bayan karamin lokaci aka tabbatar musu da cewa yaron ya rasu.

Marigayi kachichukwu ya cika shekara sha shida a watan junairu, wanda mahaifin nasa Yul Edochie yakai kan shafinsa na Instagram don murnan haihuwansa a wannan shekaran.


Discover more from Labaran Yau

Subscribe to get the latest posts sent to your email.

Join Our:  WhatsApp Group  |  Telegram

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Discover more from Labaran Yau

Subscribe now to keep reading and get access to the full archive.

Continue reading