Wakokin Kawu Dan Sarki Masu Tashe 2023
Lallai Kawu Dan Sarki ya shahara a bada wakoki masu matukar dadi, shine mawakinda mata suka asalin fola masa sosai.
Wakokinsa 2023 dai sune ya sake shekarna baya 2022 kuma gaskiya duka wakokin sunada matukar dadi. Kawu Dan Sarki na daya daga cikin mawaki masu mugun tashe.
A yau zaka san sabbin wakokin Kawu Dan Sarki masu dadi a shafinmu na labaranyau.
Wakokin Kawu Dan Sarki Masu Tashe 2023 Mp3 Download
1. Kawu Dan Sarki – Jigi Jigi
2. Kawu Dan Sarki – Harshe
3. Kawu Dan Sarki – Ya Raye Amarya
4. Kawu Dan Sarki – Gyara
5. Kawu Dan Sarki – Bani Da Kowa
6. Kawu Dan Sarki – Farin Wata
7. Kawu Dan Sarki – Rakumi Da Agala
8. Kawu Dan Sarki – Sanar Mini
9. Kawu Dan Sarki – Kyautar Gaske
10. Kawu Dan Sarki – A Duniyata
Sabuwar Bidiyon Kawu Dan Sarki
DOWNLOAD ALL KAWU DAN SARKI SONGS