Wakokin Abdul D One Masu Mugun Tashe 2023 Mp3 Download
Abdul D One shine mawakin hausa wanda yafi kowa suna a wannan sabon shekara na 2023, lallai Labaranyau na cike dam da wakokin Abdul D One kuma zamu cigaba da kawo muku sabbi idan ya sake.
Zaka iya Downloading Wakokin Abdul D One masu mugun tashe, wakokine sabbi da zakaji dadinsu sosai. Zanji dadin baku wakan.
Wakokin Abdul D One Masu Mugun Tashe 2023 Mp3 Download
1. Abdul D One – Ina Yawan Kunci
2. Abdul D One – Kasaitaccen Annabi
3. Abdul D One – Noor 2
4. Abdul D One – Noor 1
5. Abdul D One – Duhun So
6. Abdul D One – Kazamin Shiri
7. Abdul D One – Lamba Mix
8. Abdul D One – Halaka
9. Abdul D One – Bankwana
10. Abdul D One – Aisha
Ga Bidiyon Ni Dake
Sabon waqan Abdul D One bidiyon ya saketa ne 2021.