EntertainmentKannywood

Lallai Rahama Sadau Ta Cika! Kalli Sabin Hotunanta Da Aketa Magana Akai

Sabbin Hotunan Rahama Sadau Da Aketa Cecekuce A Kafar Yada Zumunta

Jarumar Kannywood da kuma Nollywood wanda akafi sani da Rahama Sadau ta saki wasu sabbin hotuna wanda yasa mabiyanta keta magan ganu akai.

Rahama Sadau (an haife ta a ranar 7 ga watan Disamba, shekara ta 1993) ta kasance jaruma ce a Kannywood da kuma Nollywood a Najeriya, kuma ta kasan ce mai shirya fina-finai.

Rahama tayi wasan gasan rawa a lokacin da take yarinya kuma a lokacin tana makaranta. Ta yi suna ne a ƙarshen 2013 bayan ta shiga masana’antar fim ɗin Kannywood tare da fim ɗinta na farko Gani ga Wane .

Kwatsam kawai sai jarumar ta saki wasu zafafan hotuna wanda ya girgiza yanar gizo sosai da sosai. Ita jarumar ta fitone da wannan shigar a cikin babbar film dinnan na Wakanda.

Ga Hotunan Rahama Sadau

Watch Rahama Sadau Fight For The First Time In Hollywood Below


Discover more from Labaran Yau

Subscribe to get the latest posts sent to your email.

Join Our:  WhatsApp Group  |  Telegram

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Discover more from Labaran Yau

Subscribe now to keep reading and get access to the full archive.

Continue reading