Labaran TuranciNEWS

Mr Elon Musk Ya Mallaki Kaso Mafi Girma Na Kamfanin Twitter

Mr Elon Musk Ya Mallaki Kaso Mafi Girma Na Kamfanin Twitter

Shahararran mai kudinnan Mai Kamfanin Tesla Mr Elon Musk Ya Mallaki Kaso Mafi Girma Na Kamfanin Twitter a rahoton da yao mana ta shafin sada zumunta na shi Elon Musk.

a wata takarda mallakin gomnatin qasar amurka masu kula da hada-hadar chanjin kudi wanda akafi sai da Security exchange commission ta fitar, takardan yayi nuni da Mr Elon Musk ya Mallaki  kaso na Dala naira miliyan sabain da uku da digo biyar 73.5million wanda shine kaso tara da digo biyu na darajar kamfanin.

 

 


Discover more from Labaran Yau

Subscribe to get the latest posts sent to your email.

Join Our:  WhatsApp Group  |  Telegram

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Discover more from Labaran Yau

Subscribe now to keep reading and get access to the full archive.

Continue reading