Labaran Turanci

BIDIYO: Yan Arewa Jahilaine Shekara Daya A Mulki Har Kunfara Yimasa Zanga-Zanga – Maryam Labarina

Matsalar ƴan Arewa Jahilaine shekara ɗaya a mulki har kun masa Zanga-zanga Maryam Labarina

Fitacciyar jarumar Kanywood Maryam Hussaini tauraruwar fim ɗin Labarina ta ci gaba da cewa;

For your information dole ka iya turanci because turanci is an international language iyayenka suna sa ran basu haifi matsiyaci ba.

Sun haifi mai kudinda zai ringa business from dubai to American kuma zaka ringa turanci neh ba Hausa ba.

Idan kana dashi kana dashi idan bakada shi bakada shi.

Shugaban Kasa bai da wannan laifin saboda bashi zai baku Ilimi ba.

Miye laifin Tinubu bayan kunki ku nemi ilimi, turanci dolene mutum ya iya?

Ga bidiyon Maryam Labarina

 


Discover more from Labaran Yau

Subscribe to get the latest posts sent to your email.

Join Our:  WhatsApp Group  |  Telegram

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Discover more from Labaran Yau

Subscribe now to keep reading and get access to the full archive.

Continue reading