
Jarumar Kannywood Maryam Booth Ta Sosa Zuciyan Mabiyanta Da Wasu Maganganu
Jarumar kannywood da akafi sani da Maryam Booth tayi wasu maganganu masu sosa zuciya akan mamanta marigayiya Zainab Booth mahaifiyar ta.
Shi mutuwar jarumat wato Zainab Booth tana daya daga cikin mutuwa da baza’a taba mantawa ta ita ba a masana’antar kannywood har abada.
Daga cikin yayan marigayi Zainab Booth akwai wanda Allah ya daukaka kwarai dagaske acikin su Maryam Booth, Amude Booth.
Yanzu dai ita Booth tayi wasu kalamai masu taba zuciya a cikin shirin daga bakin mai ita da ake gudanarwa a BBC kaman yadda zamu sa muku cikin video nan