KannywoodEntertainment

Shahararrun Tsofaffin Finafinan Kannywood 15 Masu Ban Mamaki

Me Yasa Wadannan Tsofaffin Finafinan Kannywood Din Suka Fi Shahara Har Yanzu?

Masana’antar Kannywood tana daya daga cikin manyan masana’antun shirya finafinai a Najeriya.

Tun daga shekarun 1990s, masana’antar Kannywood ta fitar da fina-finai da dama da suka burge masu kallo kuma suka shahara har yanzu ana kallon su.

Wasu daga cikin wadannan fina-finai sun samu daukaka ne saboda kyawun labari, rawar da jarumai suka taka, da kuma darasin da suka kunsa a ciki.

Shahararrun Tsofaffin Finafinan Kannywood 15 Masu Ban Mamaki

Ga wasu daga cikinsu:

1. Sangaya (1999)

2. Ki Yarda Da Ni (2000)

3. Wasila (2002)

4. Gabar Cikin Gida (2002)

5. Kwabon Masoyi (2003)

6. Zo Mu Zauna (2003)

7. Jarumai (2004)

8. Ibro Dan Indiya (2005)

9. Zarge (2005)

10. Madubin Dubawa (2006)

11. Dan Marayan Zaki (2006)

12. Gidauniya (2007)

13. Barauniya (2008)

14. Sai Wata Rana (2008)

15. Ga Duhu Da Haske (2009)

1. Sangaya (1999)

Shahararrun Tsofaffin Finafinan Kannywood 15 Masu Ban Mamaki
Fim din Sangaya yana daya daga cikin Shahararrun Tsofaffin Finafinan Kannywood 15 Masu Ban Mamaki

Fim din Sangaya ya shahara ne saboda kyawun wakokin sa da kuma rawar da jaruman ciki suka taka a ciki, musamman Ali Nuhu da Hauwa Ali Dodo.

Sangaya fim ne da ya kunshi soyayya da kuma kalubalen da ke tattare da ita. Har yanzu, wakokin fim din Sangaya suna da farin jini a wajen masu kallo.

Ga wakar Fim din Sangaya 1999 a kasa:

2. Ki Yarda Da Ni (2000)

Shahararrun Tsofaffin Finafinan Kannywood 15 Masu Ban Mamaki
Fim din Ki Yarda Da Ni yana daya daga cikin Shahararrun Tsofaffin Finafinan Kannywood 15 Masu Ban Mamaki

Ki Yarda Da Ni Wannan fim din yana daya daga cikin shahararrun tsofaffin finafinan Kannywood da suka shahara a farkon shekarun 2000.

Yana bayani ne akan soyayya, amana, da yadda ake cin amanar masoya.

Babban darasin da ke cikin fim din Ki Yarda Da Ni shi ne muhimmancin yarda da gaskiya a soyayya.

Kana Bukatar: Sabbin Fina-Finan Kannywood Masu Tashe a Shekarar 2025

3. Wasila (2002)

Shahararrun Tsofaffin Finafinan Kannywood 15 Masu Ban Mamaki
Fim din Wasila yana daya daga cikin Shahararrun Tsofaffin Finafinan Kannywood 15 Masu Ban Mamaki

Fim din Wasila yana daya daga cikin shahararrun tsofaffin finafinan Kannywood da suka fi jan hankali saboda labarinsa mai taba zuciya.

Ya kunshi soyayya mai cike da gwagwarmaya da rashin adalci, wanda hakan ya sa har yanzu yana da dimbin masoya.

Wannan fim ne da ya taka rawa wajen a bangaren finafinan soyayya a Kannywood.

4. Gabar Cikin Gida (2002)

Shahararrun Tsofaffin Finafinan Kannywood 15 Masu Ban Mamaki
Fim din Gabar Cikin Gida yana daya daga cikin Shahararrun Tsofaffin Finafinan Kannywood 15 Masu Ban Mamaki

Gabar Cikin Gida fim ne daya kasance daya daga cikin shahararrun tsofaffin finafinan Kannywood da suka fi daukar hankali a shekarun 2000s.

Labarinsa na rikici a cikin iyali da zubar da mutuncin gida da kuma tona sirrin gida.

kuma darasin da ke cikin Gabar Cikin Gida yana da muhimmanci sosai ga al’umma.

Har yanzu ana kallo da jin dadin wannan fim saboda kwarewar da aka nuna wajen tsara shi.

5. Kwabon Masoyi (2003)

Shahararrun Tsofaffin Finafinan Kannywood 15 Masu Ban Mamaki
Fim din Kwabon Masoyi yana daya daga cikin Shahararrun Tsofaffin Finafinan Kannywood 15 Masu Ban Mamaki

Kwabon Masoyi Wannan fim ne daya shahara saboda yadda fim din ya kunshi darasi mai girma game da soyayya, amana da yaudara.

Jaruman da suka taka rawa a ciki sun nuna bajintarsu, kuma har yanzu Kwabon Masoyi yana daga cikin shahararrun tsofaffin finafinan Kannywood da ake jin dadin kallo.

Kana Bukatar: Jerin Jarumai 14 Mafiya Arziki A Kannywood 2025

6. Zo Mu Zauna (2003)

Shahararrun Tsofaffin Finafinan Kannywood 15 Masu Ban Mamaki
Fim din Zo Mu Zauna yana daya daga cikin Shahararrun Tsofaffin Finafinan Kannywood 15 Masu Ban Mamaki

Zo Mu Zauna Wannan fim din yana magana ne akan matsalolin da ma’aurata ke fuskanta a rayuwar aure.

Zo Mu Zauna yana daya daga cikin shahararrun tsofaffin finafinan da suka kayatar a Kannywood, kuma ya koyar da yadda ake magance matsalolin aure cikin lumana.

7. Jarumai (2004)

Shahararrun Tsofaffin Finafinan Kannywood 15 Masu Ban Mamaki
Fim din Jarumai yana daya daga cikin Shahararrun Tsofaffin Finafinan Kannywood 15 Masu Ban Mamaki

Jarumai Fim ne da ya shahara saboda jarumtaka da gwagwarmaya. Ya kunshi labarin wasu mutane da ke kokarin kawo gyara a cikin al’umma.

Fim din ya burge mutane sosai, musamman masu sha’awar shahararrun tsofaffin finafinan Kannywood da suka shafi jarumtaka.

8. Ibro Dan Indiya (2005)

Shahararrun Tsofaffin Finafinan Kannywood 15 Masu Ban Mamaki
Fim din Ibro Dan Indiya yana daya daga cikin Shahararrun Tsofaffin Finafinan Kannywood 15 Masu Ban Mamaki

Ibro Dan Indiya, Wannan fim ne na barkwanci da Marigayi Rabilu Musa Ibro ya fito a ciki.

Ya kayatar sosai saboda dariya da nishadi.

Har yanzu mutane na kallo fin din Ibro Dan Indiya don samun annashuwa.

9. Zarge (2005)

Shahararrun Tsofaffin Finafinan Kannywood 15 Masu Ban Mamaki
Fim din Zarge yana daya daga cikin Shahararrun Tsofaffin Finafinan Kannywood 15 Masu Ban Mamaki

Fim din Zarge ya shahara ne sakamakon yadda ya nuna makirci, soyayya da cin amana a cikin iyali.

Yana daya daga cikin shahararrun tsofaffin finafinan Kannywood da suka tabbatar da irin basirar da jaruman Kannywood ke da ita.

Har yanzu, idan aka ambaci shahararrun tsofaffin finafinan da suka burge mutane a Kannywood, ba a barin Zarge a baya ba.

Kana Bukatar: Fitattun Jaruman Kannywood Masu Tashe a 2025

10. Madubin Dubawa (2006)

Shahararrun Tsofaffin Finafinan Kannywood 15 Masu Ban Mamaki
Fim din Madubin Dubawa yana daya daga cikin Shahararrun Tsofaffin Finafinan Kannywood 15 Masu Ban Mamaki

Madubin Dubawa fim ne mai dauke da darasi da yake bayani akan rayuwa da yadda kaddara ke shafar mutane.

Yana daga cikin shahararrun tsofaffin finafinan Kannywood da suka zama jigon tunatarwa ga mutane.

11. Dan Marayan Zaki (2006)

Shahararrun Tsofaffin Finafinan Kannywood 15 Masu Ban Mamaki
Fim din Dan Marayan Zaki yana daya daga cikin Shahararrun Tsofaffin Finafinan Kannywood 15 Masu Ban Mamaki

Daya daga cikin shahararrun tsofaffin finafinan Kannywood shine Dan Marayan Zaki.

Wannan fim ya nuna irin gwagwarmayar rayuwa da yadda jarumai ke kokarin fuskantar kalubale.

Wakokin fim din sun kara masa farin jini, har yanzu ana jin dadin su.

12. Gidauniya (2007)

Shahararrun Tsofaffin Finafinan Kannywood 15 Masu Ban Mamaki
Fim din Gidauniya yana daya daga cikin Shahararrun Tsofaffin Finafinan Kannywood 15 Masu Ban Mamaki

Gidauniya fim ne da ya yi fice a fannin siyasa da shugabanci. Yana bayani akan yadda ake samun matsaloli a cikin mulki da kuma yadda ake yaudarar jama’a.

13. Barauniya (2008)

Shahararrun Tsofaffin Finafinan Kannywood 15 Masu Ban Mamaki
Fim din Barauniya yana daya daga cikin Shahararrun Tsofaffin Finafinan Kannywood 15 Masu Ban Mamaki

Fim din Barauniya ya dauki hankalin mutane saboda yadda ya nuna yadda rashin gaskiya da sata ke shafar rayuwar mutum.

Wannan fim ya cika da darussa masu girma kuma har yanzu yana daya daga cikin daya daga cikin shahararrun tsofaffin finafinan Kannywood da ake kallo domin ilmantarwa da nishadi.

Kana Bukatar: Jaruman Kannywood da Suka Koma Nollywood

14. Sai Wata Rana (2008)

Shahararrun Tsofaffin Finafinan Kannywood 15 Masu Ban Mamaki
Fim din Sai Wata Rana yana daya daga cikin Shahararrun Tsofaffin Finafinan Kannywood 15 Masu Ban Mamaki

Fim din Sai Wata Rana yana magana akan soyayya da yadda wasu abubuwa da kan shafi rayuwar masoya.

Ya shahara sosai saboda labarin sa mai dauke da rudani ne da kuma jan hankali.

15. Ga Duhu Ga Haske (2009)

Shahararrun Tsofaffin Finafinan Kannywood 15 Masu Ban Mamaki
Fim din Ga Duhu Da Haske yana daya daga cikin Shahararrun Tsofaffin Finafinan Kannywood 15 Masu Ban Mamaki

Ga Duhu Da Haske fim ne mai dauke da darasi da tunatarwa. Yana bayani akan rayuwa, gwagwarmaya, da yadda ake fuskantar kalubale a cikin duniya.

Me Yasa Wadannan Tsofaffin Finafinan Kannywood Suka Fi Shahara Har Yanzu?

1. Salon labari: Wadannan finafinai suna da labari mai karfi, wanda ya hada da soyayya, hikima, da darasi masu kyau.

2. Kwarewar jarumai: Manyan jarumai irin su Ali Nuhu, Sani Danja, Fati Muhammad, da Rahama Sadau sun taka muhimmiyar rawa wajen bunkasa wadannan finafinai.

3. Wakoki masu kayatarwa: Finafinan sun samu wakoki masu dadin sauraro da suka kara musu armashi.

4. Darasin rayuwa: Duk finafinan da muka lissafa suna dauke da darasi masu zurfi da suka shafi zamantakewa, soyayya, da tarbiyya.

Kana Bukatar: Dalilan da Yasa Jaruman Kannywood ke Komawa Nollywood

Kammalawa

A takaice, wadannan tsofaffin finafinan Kannywood har yanzu suna da tasiri a zukatan masu kallo.

Duk da shigowar sabbin finafinai, mutane da dama na cigaba da kallon su saboda ingancin labari, kwarewar jarumai, da darasin da ke tattare da su.

Kannywood na ci gaba da bunkasa, amma ba shakka, wadannan finafinai za su ci gaba da kasancewa abin alfahari a tarihin finafinan Hausa.

Join Our:  WhatsApp Group  |  Telegram

Watch African Stories

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button