Wakokin Alan Waka Masu Mugun Tashe 2023
Aminu Ladan Abubakar wanda aka fi sani da Alan Waƙa (an haife shi a ranar 11 ga watan Fabrairu, shekara ta 1973), mawaƙin Hausa ne kuma Mawallafin littattafai daga Jihar Kano ta Arewacin Najeriya.
Kowa yasan Alan Waka ya taka muhimmiyar rawa wajen nishadatarwa, fadakarwa da kuma tuasarda al umma da salo meh tsari irin na wakokinsa.
A wannan Shafi na Labaranyau Blog zaka samu daman saukarda wakokin Alan Waka masu mugun dadin cikin celullar ka.
Ga Wakokin Alan Waka
1. Aminu Alan Waka Chanchanta Da Kamala
2. Aminu Alan Waka Kawalwainiya New
3. Aminu Alan Waka Halima Taguwa
4. Aminu Alan Waka – Zuciya Bari Zance
5. Aminu Alan Waka Dare Da Rana
6. Aminu Alan Waka Ummi Momina
7. Aminu Alan Waka Sarakunan Fulani 2
8. Aminu Alan Waka – Hidiman Maaiki
9. Aminu Alan Waka Tuna Baya Shahara
10. Aminu Alan Waka Zakin Gidan Dabo
DOWNLOAD ALL ALAN WAKA SONGS HERE
Watch Alan Waka Video Below;