
Lambobin Yabon Ali Nuhu Guda 50
1. Ali Nuhu Ya lashe (Best Actor) A Arewa Films Award A Shekarar: 2005
2. Ya kuma samu damar lashe (Best Upcoming Actor) A 3rd Africa Movie Academy Awards: 2007
3. Ali Nuhu Ya lashe (Best Actor) A The Future Award: 2008
4. Ali Nuhu Ya lashe (Best Actor) A Zulu African Film Academy Awards: 2011
5. Ya kuma samu damar lashe (Hausa Best Actor) A Best of Nollywood Awards: 2012
6. Ali Nuhu Ya Samu Shiga Jerin Masu Lashe (Best Supporting Actor) A 9th Africa Movie Academy Awards: 2013
7. Ya sake lashe (Best Actor) A Nigeria Entertainment Awards: 2013
8. Hakama Ya sake lashe (Best Hausa Actor) A Best of Nollywood Awards: 2013
9. Ali Nuhu Ya lashe (Kannywood Face) A City People Entertainment Awards: 2013
10. Ali Nuhu Ya lashe (Best Actor) A Kannywood Awards: 2014
11. Ya sake lashe (Best Artiste) A Leadership Awards: 2014
12. Ya sake lashe (Best Actor) A City People Entertainment Awards: 2014
13. Ya sake lashe (Kannywood Face) A City People Entertainment Awards: 2014
14. Ali Nuhu Ya lashe (Pride of Kannywood) Arewa Music and Movie Awards: 2014
15. Ali Nuhu Ya lashe (Best Popular Actor) A Arewa Music and Movie Awards: 2014
16. Ya kuma samu damar lashe (Most Outstanding Actor) A 19th African Film Awards: 2015
17. Ali Nuhu Ya kuma samu damar lashe (Best Hausa Actor) A Best of Nollywood Awards: 2015
18. Ali Nuhu Ya lashe (Best Popular Actor) A Kannywood Awards: 2015
19. Ali Nuhu Ya lashe (Kannywood Personality) A City People Entertainment Awards: 2015
20. Ali Nuhu Ya lashe (Best Hausa Actor) A Nollywood Awards: 2015
21. Ali Nuhu Ya kuma samu damar lashe (Best Actor) A Arewa Music and Movie Awards: 2016
22. Ali Nuhu Ya Samu Shiga Jerin Masu Lashe (Best Actor) A Kannywood Awards: 2016
23. Ali Nuhu Ya Samu Shiga Jerin Masu Lashe (Best Kannywood Actor) A City People Entertainment Awards: 2016
24. Ali Nuhu Ya lashe (Entertainment Award) A Arewa Creative Industry Awards: 2016
25. Ya kuma samu damar lashe (Excellent Entertainer) A Wazobia FM’s COWA Awards: 2016
26. Ya kuma samu damar lashe (Best Actor) A Northern Nigeria Peace Awards: 2017
27. Ali Nuhu Ya lashe (Kannywood Face) A City People Entertainment Awards: 2017
28. Ya kuma samu damar lashe (Best Actor) A City People Entertainment Awards: 2017
29. Ya lashe (Special Recognition Award) A Best of Nollywood Awards: 2017
30. Ali Nuhu Ya lashe (Best Actor) A Northern Film Makers Awards: 2021
31. Ali Nuhu Ya lashe (Best Actor) A Nollywood Europe Golden Awards: 2023
Ga Hotuna Lambobin Yabon Ali Nuhu


