
Ali Nuhu ya fara fitowa a fim ne a shekarar 1999 a fim ɗin Abin Sirri Ne, amma fim ɗin da yasa ya shahara sosai shi ne Sangaya a 2002.
Tun daga nan ya zama gwarzo a Kannywood, har ma ya shiga Nollywood, inda ya fito a finafinai da dama na turanci.

Cikakken Jerin Finafinan Ali Nuhu Daga 1999 Zuwa 2025
1. Abin Sirri Ne (1999)
2. Dan Adam Butulu (2000)
3. Mujadala (2001)
4. Sangaya (2002) – Fim ɗin da ya sa Ali Nuhu ya shahara sosai
5. Wasila (2003)
6. Khusufi (2003)
7. Garinmu Da Zafi (2004)
8. Sitanda (2005) – Wannan fim ya sa Ali Nuhu ya fara samun karbuwa a Nollywood
9. Rufa Rufa (2005)
10. Fil’azal (2005)
Kana Bukatar: Lambobin Yabon Ali Nuhu Guda 50
2006 – 2015: Zama Jagora a Kannywood
11. Yar Agadez (2006)
12. Standa (2006)
13. Jarumai (2006)
14. Turaka (2006)
15. Carbin Kwai (2007)
16. Wetin Dey (2007) – Fim ɗin Nollywood
17. Takun Saka (2007)
18. Greatness (2007) – Fim ɗin Nollywood
19. Greaness 2 (2007) – Fim ɗin Nollywood
20. Rai Dangin Goro (2008)
21. Beautiful Soul (2008) – Fim ɗin Nollywood
22. Beautiful Soul 2 (2008) – Fim ɗin Nollywood
23. Dijangala (2008)
24. Sabon Shafi (2008)
25. Sammatsi (2008)
26. Raburwa (2008)
27. Labari (2008)
28. Jarumai (2009)
29. Prince of the Niger (2009) – Fim ɗin Nollywood
30. Prince of the Niger 2 (2009) – Fim ɗin Nollywood
31. Honest Deceiver (2009) – Fim ɗin Nollywood
32. Honest Deceiver 2 (2009) – Fim ɗin Nollywood
33. Queen Amina (2010) – Fim ɗin Nollywood
34. 24th July (2010) – Fim ɗin Nollywood
35. Sai Wata Rana (2010)
36. Bitter Generation (2010) – Fim ɗin Nollywood
37. Bitter Generation 2 (2010) – Fim ɗin Nollywood
38. Bitter Generation 3 (2010) – Fim ɗin Nollywood
39. Bitter Generation 4 (2010) – Fim ɗin Nollywood
40. Madubin Dubawa (2011)
41. Carbin Kwai (2011)
42. Memories of My Heard (2011) – Fim ɗin Nollywood
43. Hadafi (2011)
44. Last Flight to Abuja (2012) – Fim ɗin Nollywood
45. Dan Marayan Zaki (2012)
46. Blood of Hanna (2012) – Fim ɗin Nollywood
47. Rai Dai (2012)
48. Confusion Na Wa (2013) – Fim ɗin Nollywood
49. I Voted Now Wetin (2013) – Fim ɗin Nollywood
50. Oga Abuja (2013) – Fim ɗin Nollywood
51. Gani Ga Wane (2013)
52. Wani Gari (2013)
53. Jinin Jikina (2014)
54. Mati Da Lado (2014)
55. Ojukokoro (Greed) (2015) – Fim ɗin Nollywood
56. Basaja Takun Karshe (2015)
57. The Wedding Ring (2015) – Fim ɗin Nollywood
58. Halacci (2015)
Kana Bukatar: Cikakken Tarihin Ali Nuhu, Rayuwarsa, Karatunsa, Sana’arsa, Kannywood, Karramawarsa, Iyalansa, Arzikinsa, Siyasarsa, Hotinansa
2016 – 2020: Samun Matsayi a Nollywood da Kannywood
59. Mansoor (2016) – Daya daga cikin shahararrun fina-finan Kannywood
60. Akasi (2016)
61. Kowa Dalin (2016)
62. Umar Sanda (2016)
63. Banana Island Ghost (2017) – Fim ɗin Nollywood
64. Kanwar Dubarudu (2017)
65. Rariya (2017)
66. Hakunde (2017)
67. Kalan Dangi (2017)
68. Sink or Swim: The Perilous Journey (2017) – Fim ɗin Nollywood
69. This is the Way (2017) – Fim ɗin Nollywood
70. Up North (2018) – Ali Nuhu ya fito tare da Rahama Sadau da wasu jaruman Nollywood
71. Zero Hours (2018) – Fim ɗin Nollywood
72. Takaddama (2018)
73. Laila Adam (2018)
74. Mariya (2018)
75. Seven and a Half Dates (2018) – Fim ɗin Nollywood
76. Sarauniya (2018)
77. Marry Man: The Real Yoruba Demons (2018) – Fim ɗin Nollywood
78. Segegeduwa (2018)
79. Kanwar Amarya (2018)
80. Rudani (2018)
81. Dr Halima (2018)
82. Gworzon Shekara (2018)
83. In Search of the King (2018) – Fim ɗin Nollywood
84. Make Room (2019) – Fim ɗin Nollywood
85. Ana Dara Ga Dare (2019)
86. Diamond in the Sky (2019) – Fim ɗin Nollywood
87. Hafeez (2019)
88. Kawaye (2019)
89. Na Mijin Kishi (2019)
90. Nock Out (2019) – Fim ɗin Nollywood
91. Karki Manta Dani (2019)
92. Manyan Gobe (2019)
93. Sareena (2019)
94. Wakili (2019)
95. Hauwa Kulu (2019)
96. Barazana (2019)
97. The Millions (2019) – Fim ɗin Nollywood
98. Wutar Kara (2019)
99. Ashe Zamu Ga Juna (2019)
100. Tsalle Daya (2019)
101. Matar Mutum (2019)
102. Kazamin Shiri (2019)
103. Ummi Sambo (2019)
104. Yanayi (2019)
105. Halimatus Sadiya (2019)
106. The Milkmaid (2020) – Fim ɗin da ya samu lambar yabo a Africa Magic
107. Karshe Tika Tik (2020)
108. Dear Affy (2020)
109. Jaruma (2020)
110. Izzatu (2020)
111. Fati (2020)
112. Gidan Kashe Ahu (2020)
Kana Bukatar: Manyan Jaruman Kannywood Masu Tashe: Sunayensu, Tarihinsu da Abubuwan da Ke Jan Hankalin Masoya
2021 – 2025: Sabbin Fina-Finan Ali Nuhu
113. The Vendor (2021) – Fim ɗin Nollywood
114. Alaqa (2021)
115. Yes We Can (2021)
116. Tsakaninmu (2021)
117. One Lagos Night (2021) – Fim ɗin Nollywood
118. Wuff (2021)
119. Zainabu Abu (2021)
120. The Ghost and the Tout Too (2021) – Fim ɗin Nollywood
121. Sarki Goma Zamani Goma (2021)
122. Fanan (2021)
123. Amina (2021)
124. Avengers (2021) – Fim ɗin Nollywood
125. Sarkin Yaki (2022)
126. Herdsmens (2022) – Fim ɗin Nollywood
127. Flawsome (2022) – Fim ɗin Nollywood
128. Almajiri (2022)
129. Mr Lecturer (2022)
130. Kamanni (2022)
131. Gidan Danja (2023)
132. The Trade (2023) – Fim ɗin Nollywood
133. Shanty Town (2023) – Fim ɗin Nollywood
134. The Plan (2023) – Fim ɗin Nollywood
135. Badcop (2023) – Fim ɗin Nollywood
136. She Must be Obeyed (2023) – Fim ɗin Nollywood
137. Malam Da Malama (2024)
138. Nanjala (2024)
139. House of Ga’a (2024) – Fim ɗin Nollywood
140. Zaman Duniya (2025)
141. Gida Sarauta (2025)
142. Jamilun Jidda (2025)
Kana Bukatar: Manyan Kamfanonin Kannywood dake Daukar Sabbin Jarumai | Hanyoyin Shiga Masana’antar Fim

Me Yasa Ali Nuhu Ya Shahara a Masana’antar Finafinai?
1. Kwarewarsa a wasan kwaikwayo: Ali Nuhu yana iya taka kowanne irin rawa, tun daga jarumi mai soyayya zuwa shahararren gwarzo, harma yana fitowa a amatsyin uba.
2. Yana da kwarewa a Kannywood da Nollywood: Ya haɗa masana’antu biyu kuma hakan yasa yafi shahara.
3. Ya samu lambobin yabo da dama: Yaci kyaututtuka kamar Best Actor, Africa Magic Awards, da sauransu.
4. Ya zama gogaggen darakta da mai bada umarni: Ya fara bada umarni a finafinai da dama kamar Mansoor da Sarkin Yaki.

A Karshe
Ali Nuhu ba kawai jarumi ba ne, har ila yau shi shugaba ne a masana’antar finafinain Kannywood da Nollywood.
Wannan jerin finafinan Ali Nuhu da muka kawo yana nuna irin gudunmawar da ya bayar tun daga farkon fara acting har zuwa 2025.
Idan kana son kallon finafinan Ali Nuhu, zaka iya samun su a YouTube, Netflix, da sauran gidajen finafinai.
