
Tarihin Gwagwarmayar Sheikh Aminu Daurawa Da Matsafa Malaman Tsubbu Da Yan Damfara
Sheikh Aminu Daurawa ya tabayin wani gagarumin artabu tsakaninsa da matsafa malaman tsubbu wanda abun yayi tsamari sosai.
Wannan Tafsir Video/bidiyon ya kunshi cikaken Tarihin Sheikh Aminu Daurawa Da Matsafa Malaman Tsubbu Da Yan Damfara
DETAILS ⇓
Cleric Name: Dr Aminu Ibrahim Daurawa
Title: Gwagwarmaya Tsakanin Malami Da Matsafa
Released Date: 2022
Format: MP4/Video High Quality
Bidiyon Tarihin Gwagwarmayar Sheikh Aminu Daurawa Da Matsafa Malaman Tsubbu Da Yan Damfara