KannywoodLabaran Yau

Yan Tiktok Ga Shawarin Da Saima Muhammad Ta Baku Mai Matuqar Amfani

Yan Tiktok Ga Shawarin Da Saima Muhammad Ta Baku Mai Matuqar Amfani

Tik Tok Yazama Kafan Sadarwanda Babu Kamansa Wajen Sadarda Bidiyoyi Iri Daban Daban A Halin Yanzu, Ganin Haka Yasa Tsohuwar Jaruma Saima Muhammad Ta Fito Midiya Don Ta Ja Kunnen Masu Yawan Amfani Dashi Tik Tok Din Dan Yanzu Haka Akwai Wani Sabon Yaudara Daya Bullo A Tiktok.

Jarumar Tayi Magana Cikin Jan Kunne Inda Ta Bada Takaicechchen Labarin Yanda Wani Macuci Yake Amfani da Wasu Salo Da Yake Yaudarar Kananan Yan Mata. Saboda Haka Duk Wanda Suke Yin Tiktok Su Yi Karatun Ta Nitsu Kafin Yaudaran Ta Biyo Ta Kansu.

Jaruma Saima Dai Kwanan Nan Tayi Aure Inda Ta Aure Wani Dan Matashi, Yanzun Tana Gidan Mijinta, Cikin Kwanciyar Hankali.

DOWNLOAD ZIP/MP3

Ga Bidiyon Saima Da Take Bayanin Adan Qasa Kadan ⇓

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button