Na Fi Son Yaran Talakawa Fiye Da Yaran Dana Haifa- Inji Atiku Abubakar
ì
Tsohon Mataimakin Shugaban kasar Nigeria Kuma Babban dan takaran shugaban kasar Nigeira a Jamiyyar adawa ta PDP Atiku Abubakar yace yafi son yaran talakawa fiye yaran da ya haifa a cikinshi.
Yayi wannan jawabine a babban taron dasukayi jiya laraba, na kaddamar da aniyarsa ta tsayawa takara a zaben 2023
Atiku shi yayi na biyu a karawarsa da Buhari zaben da akayi 2019 duka shugaban kasan yanzu Gen Muhammadu Buhari yabashi tazarar kuri’u miliyan biyu
Ko ya Jama’a ke ganin wannan furuci na Atiku.?