PoliticsLabaran YauNEWS

Matashi Daga Jihar Bauchi Ya Yanki Form Din Tsayawa Takarar Shugaban Matasan Jamiyyar APC Akan Kudi Naira Miliyan Biyar

Matashi Daga Jihar Bauchi Ya Yanki Form Din Tsayawa Takarar Shugaban Matasan Jamiyyar APC Na Qasa Akan Kudi Naira Miliyan Biyar.

Matashin Dan Asalin Jihar Bauchi Mai Suna Comr Umar Lauya Hardawa, Ya Cire Kudi Zunzurutu Naira Miliyan Biyar Don Siyan Form Din Tsayawa Takaran Kujeran Shugaban Matasa Na Jamiyyar APC, a Zaben Shugabanni Jamiyya Da zaayi karshen wannan wata.

Matasa Dayawa Sunyi Cuncurundo Don Fitowa Takarar Wannan Kujera Saidai Dayawan Bazasu Iya Siyan Form dinba saboda tsada dakuma yenda tattalin arzikin kasarnan ke ciki a yau.

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button