Labaran YauNEWS

Ganduje Ya Ceh Jamiyyar APC Zata Karbe Jihar Rivers Daga Hannun PDP

Ganduje Ya Ceh Jamiyyar APC Zata Karbe Jihar Rivers Daga Hannun PDP

Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa jam’iyyar za ta karbe jihar Ribas daga hannun PDP.

“Yanzu mun kawo karshen matsalar da ke faruwa a Jihar Ribas na APC, domin yanzu manyan tubalan garin guda uku sun dinke wuri daya domin gina APC da muka sani a Jihar Ribas.

DOWNLOAD MP3

“Na farko cikin tubalan uku su ne ‘yan APC da suka kasance a wurin duk da abin da ya faru. Na biyu kuma shi ne gungun wadanda suka balle daga APC bisa wani dalilin yanke shawarar komawa kan kujerar.

Wannan katanga tana da karfi sosai kuma hakan yana nuna alamar nasara kuma katangar ta uku ita ce katangar da ta fito daga PDP. Wannan daga bangaren mu munyi duka abinda ya dace kuma muna saka ran nasara”.

DOWNLOAD ZIP

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button