
Ƙaramin Ministan Man Fetur ya jagoranci zaman tattaunawa da Alhaji Aliko Ɗangote da sauran masu ruwa da tsaki kan harkar man fetur a Najeriya dangane da taƙaddamar da ke faruwa kan kasuwancin man fetur ɗin.
Alhaji Alijo Dangote yayi bayani mai tsawo cikin bidiyo dangane da yanda yakeshan wahala wajen samun tsabar man fetur din.
Dangote ya kara da cewa ya sayi filin gina hedkwatan matatan man fetur din a kudi biliyan 100 na dalan amurka wato Trillion Dari da sittin na naira (160 trillion naira).
Bayan yaduwan da bidiyon yayi shine gwamnatin Najeriya ta bukaci ganawa dashi mai kudin afrikan Alhaji Aliko Dangote.
Ga hotunan lokacin haduwansu daga bisani ⇓
Cikakken labarin ganawansu na nan tafe ga wasu kanun Labaran Anan