PoliticsLabaran Yau

Bar Murna Karen Ka Ya Kamo Ma Nama “Hon. Hamisu Nuru Jibrin” Na Nan Tafe

Bar Murna Karen Ka Ya Kamo Ma Nama Hon Hamisu Nuru Jibrin Na Nan Tafe

Idan baku mantaba Hon. Hamisu Nuru Jibrin yayi murabus daga jamiyyar APC a makon da yagabata, yin haka yasa mabiya da dama nata cece kuce kowa damuwansa yasan sabuwar aniyan da shi honorable zai wanzu akai.

Yau safiyan laraba 25 ga watan mayu daya daga jami’inmu na Labaranyau yasamu rahoto kan cewa hazikin dan siyasan nan da akafi sanida Hon Hamisu Nuru Jibrin ya sayi tikitin tsayawa takarar Majalisan Tarayya Mai Wakiltan Jaha a patin AA (Action Alliance).

Ya wanzarda wanna sabuwar tafiyane a shafukan sada zumunta yayinda ya sauqarda hotunansa da aka daukeshi yana qoqarin karbar fom din takarar daga Shugaban patin AA(Action Alliance) mai suna Chief Barr. Kenneth Udeze.

DOWNLOAD MP3

Ga hotunan dan qasa da rubutun nan kadan ⇓

Mabiya saiku turo saqon taya murna da fatan nasara zuwaga jajircecen dan takaran Majalisan Tarayya Mai Wakiltan Jahar Bauchi

DOWNLOAD ZIP

Domin Samun Sabbin Labarai Danna Nan

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button