Badaqalar Kudin Fensho – Kotun Daga Ke Sai Allah Ya Esa Ta Yanke Hukuncin Shekara 6 Wa Mista John Yakubu
Badaqalar Kudin Fensho – Kotun Daga Ke Sai Allah Ya Esa Ta Yanke Hukuncin Shekara 6 Wa Mista John Yakubu tareda tilasta mishi da ya dawo da makudan kudi har naira biliyan ashirin da tara
kudin wanda yawansu yakai naira biyan ashirin da tara ya kunshi kudin fenshon tsoffin folisawa wanda suka gama aiki wa qasa. wanda hakan ya jawo tuhumar shi mista yakubu tare da wasu maailkatan hukumar kula fenshon maaikatan yan sanda
Mai Sharia Tijjani Abuakar Ne ya yanke hukuncin bayan korafin da mai daukaka kara ya shigar Yusuf A shekarar 2018
Badaqalar Kudin Fensho – Kotun Daga Ke Sai Allah Ya Esa Ta Yanke Hukuncin Shekara 6 Wa Mista John Yakubu Tare Da Tilasta Mishi Dawowa Da Naira Biliyan AShirin Da Tara.